Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 1,016 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 86,576.

Shugaba Buhari da Gwamna Zulum na jihar Borno sun gana a Villa jiya.

‘Yan Majalisa sun bankado badakalar Naira miliyan 960 a Ma’aikatar Gwamnati tun lokacin PDP.

Kotu ta tura wani gidan yari saboda yi wa Gwamna Badaru na jihar Jigawa ƙazafi a Facebook.

ISWAP ta saki bidiyon da ta nuna yadda ta kashe wasu mutum 5 a Najeriya.

Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) ta bukaci Kananan Hukumomi a jihar Sakkwato da su samar wa da ma’aikatan Kidaya na jihar tsaro.

Tsohon shugaban kasa, Obasanjo ya ce dole ne Shugaba Buhari ya dauki matakan gyara Najeriya kafin ta karasa lalacewa.

Covid-19: Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta yi gargaɗin cewa cutar za ta iya kawar da duniya.

Iran za ta biya diyyar $150,000 ga iyalan fasinjojin jirgin Ukraine da ta harbo.

Jam’iyyar adawa na son a sake zaɓen shugaban ƙasar Ghana.

Ana gwabza rikici tsakanin masu ta da ƙayar baya da gwamnatin Mozambique.

EPL: Newcastle United da Liverpool sun tashi 0:0 a wasan jiya.

LaLiga: Elche da Real Madrid sun tashi 1:1 a wasan jiya.

LaLiga: Athletico Madrid sun ci Getafe 1:0 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *