Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 655 da suka kamu da cutar Covid-19 a Najeriya, jimilla 153,842.

Sabon shugaban hukumar EFCC, Abdurrasheed Bawa ya ce zai kwato kudaden gwamnati da aka sace.

Kotu a jihar Kano ta wanke Fatima Hamza da ake zargi da kashe ƴar aikinta, Khadijah.

Dr. Fatima Atiku Abubakar ta musanta rade-radin sabuntar rijistar APC da aka ce ta yi.

Gwamnan jihar Bauchi ya roki Fulani makiyaya da cewa don Allah kada su dauki AK-47.

Shehu Sani ya caccaki majalisar dattijai kan amincewa da nadin tsoffin hafsoshin tsaro a matsayin jakadodi.

An kashe ‘yan sanda biyu tare da kona motarsu a wani hari da aka kai masu a jihar Anambra.

‘Yan bindiga sun tare motar kudi suka kwashi kudade a jihar Delta.

Gwamnatin tarayya ta shirya yi wa mutane 5,000 da aka kama da zargin shiga Boko Haram Shari’a.

Shugaba Biden na Amurka zai tattauna da Sarki Salman na Saudiyya kan kisan dan jarida Jamal Khashoggi.

Babban limamin Haramin Sheikh Sudais ya ce har yanzu Corona ba ta shiga biranen Makkah da Madina ba.

UEFA: Real Madrid ta sami nasara a kan Atalanta da ci 1:0 a wasan jiya.

UEFA: Manchester City ta sami nasara a kan Borussia Moenchengladbach da ci 2:0 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *