Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Kungiyar kwallon kafa ta Ramcy Gidan Sarki na daya daga cikin kungiyoyi dake wakiltar jihar kano a gasar ajin matasa rukuni na daya a shiyar Kaduna,

Kungiyar data shafe fiiye da sheakru 3 tana fafatawa a gasar ajin matasan rukuni na daya da alamun bana kwalliya zata biya kudin sabulu duba da rawar data fara takawa a wasan farko inda tayi nasara da ci 1-0 kan kungiyar  ASDC daga Abuja

Mai horar da kungiyar Usaini Scouter ya bayyanawa expressradiofm.com cewa yan wasan kungiyar sunyi abin ayaba musu bayan samun nasara a wasan farko
Scouter yace ” a gaskiya yan wasan sunyi kokari kasan wasan farko yana da wuya kowa kai yake kallo, kuma wasan unity cup da muka fara a kano ya taimaka mana kwarai mun gode Allah kuma muna bukatar Karin addua” inji Coach Usaini Scouter

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *