Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Daga-Salisu Jegus

Yan was an Arsenal

A maraicen ranar Alhamis aka tabbatar da gwajin coronavirus na kociyan Arsenal Mikel Arteta.

An tabbatar da kociyan yakamu da cutar COVID-19, tuni mahukuntan kungiyar Arsenal suka killace yan wasan kungiyar, bayan an bayyana kocin yana dauke da cutar Coronavirus.

An rufe filin daukar horon Arsenal London Colney, Shugaban kwallon kafar kungiyar Raul Sanlleli yakara dacewa, Arteta da ma’aikata da yan wasa dukkansu suna killace kamar yadda Likitoci suka bayar da umarni.

Dan wasan kungiyar kwallon kafar juventus Paulo Dybala an bayyana yai gwajin lafiyar Coronavirus, inda sakamakon gwajin zai tabbatar da ko dan wasan nadauke da cutar bayan dan wasan Rugani yakamu.

Haka zalika Mai tsaron gidan Juventus Bonucci shima yayi gwajin lafiyar shima kuma an tabbatar da sakamakonsa yana na gwajin coronavirus, zai bayyana acikin sa’oi.

Dan wasan Inter Milan Ashley Young yayi gwajin cutar ta corona kuma likitoci sun tabbatar da killaceshi kafin bayyana gwajin nasa na cutar yafito.

Benjamin Mendy mai tsaron bayan Manchester city an bayyana anyimai gwajin cutar ta cornavirus gwanjin a maraicen Alhamis.

Hukumar kwallon kafar kasar Ingila tayi kiran tautaunawar gaggawa ga wakilanta da safiyar Jumu’ah domin yanke mafita gami da yuwuwar cigaban gasar Firemiya dama sauran wasanni.

‘Yan wasan Real Madrid suna Daukar Horo a GidajensuHudson-Odoi ya kamu da cutar Corona not be published. Required fields are mmar
Kadir Paderborn shine dan wasan Bundesliga na 1 daya kamu da coronavirus
Kadir Paderborn shine dan wasan Bundesliga na 1 daya kamu da coronavirus
March 14, 2020 0
Messi ya yi takaicin halin da Ronaldinho Yake, amma bai yi kokarin cire shi daga kurkuku ba
Messi ya yi takaicin halin da Ronaldinho Yake, amma bai yi kokarin cire shi daga kurkuku ba
March 14, 2020 0
Saƙon Lionel Messi Na Farko game da coronavirus
Saƙon Lionel Messi Na Farko game da coronavirus
March 14, 2020 0
Hoton farko na Ronaldinho a cikin kurkuku a Paraguay
Hoton farko na Ronaldinho a cikin kurkuku a Paraguay
March 14, 2020 0
Fiorentina ta tabbatar da Cutrone da Pezzella Sunyi gwajin ingancin coronavirus
Fiorentina ta tabbatar da Cutrone da Pezzella Sunyi gwajin ingancin coronavirus

Share:

administrator

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *