Gidan talabijin na Saudiyya, Al Arabiya TV ya ruwaito cewa an samu fashewar wani abun fashewa
Dakarun sojojin hadin gwiwa karkashin sojojin Saudiyya da ke Yemen sun ce sun dakile wani hari da aka yi nufin kaiwa Riyadh a ranar Asabar
An ji karar fashewar wani abu a babban birnin kasar Saudiyya wato Riyadh a ranar Talata 26 ga watan Janairun shekarar 2021 a cewar wakilin kafar watsa labarai na Reuters.
Sai dai ba a tabbatar da sababin kara