Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yabawa kungiyar cigaban tattalin arzikin Afrika ta Yamma ECOWAS , bisa kokarinta na yaki da ‘yan data kayar baya.
Gwamnatin jihar Kano tasha alwashin kara samar da magunguna domin saukakawa al’ummar Jihar nan
Rundunar sojin Siriya ta krabe ikon wasu daga cikin manya manyan hanyoyin Arewa maso yammacin kasar.
Sharhinmu na wannan rana yayi duba kan yawaitar yada badala a shafukan sada zumunta.