Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Ofishin majalisar Dinkin Duniya kan yaki da miyagun kwayoyi da aikata manyan laifuka ta yabawa jihar Kano kan yakin da take yi da cin hanci da rashawa Sai dai al’umar jihar Kano sun bayyana ra’ayin su kan hakan.

Hukumar Hisbah tace “babu wata doka data hana ‘yan jaridu ko masu kawo korafi shiga  cikin hukumar .

Dan takarar jam’yyar Democratic na shugaban kasa a Amurka yayi watsi da wani rahoto mai nuni da cewa Kasar Russia zata taimaka masa wajen yakin neman zabe. =Editor Aisha Ahmad Isma’il

Kanun labarai

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *