Rundunar ‘yansanda ta kasa ta sanya dokar hana fita a Jihar Bayelsa sakamakon zanga zangar da magoya bayan Jamiyyar APC keyi kan hukuncin kotun koli.
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shugaban hukumar dake lura da kafafen yada labarai ta kasa NBC .
Malaman addinin musulunci dake Kano sun kalubalanci matasa kan bikin ranar masoya ta Valentine.
Majalisar dokokin Syria ta kada kuri’ar tuhumar Turkiya da aikata kisan kiyashi kan Armeniyawa sama da miliyan daya
