A cigaba buga wasan cin kofin Premier ta kasa wasa na 21.
Kungiyar Kwallon kafa ta Rivers United ta samu nasara akan Kungiyar Kano Pillars da ci biyu da daya.
Rivers United 2
Kano Pillars 1
wasan an buga shine a filin wasa na Yakubu Gawon dake birnin Port Harcourt. A cewar Lurwanu Malikawa
