Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

A ranar sha bakwai da sha takwas ga watan fabrairun nan ne za a fafata tsakanin yan wasan gasar hada kalmomi wato “scrabble” karo na goma sha bakwai, da yake jawabi ga manema labarai a babban dakin taro na kano club shugaban kungiyar scrabble na jihar kano Alh Hamza Madaki yace gasar ta bana tasha ban ban da sauran da aka tabayi duba da kwararrun yan wasa da ake saran halartarsu gasar, inda ya kara da cewa wasan scrabble dai na taimakawa yan wasan wajen fadada kwakwalwarsu wajen iya hada kalmomin turanci da fadinsu a baki

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *