Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Babban Kwamandan HISBAH na jihar Kano Dr. Harun Muhammad Sani ibn Sina, ya yaba da yadda jami’an tsaro ciki da ‘yan Hisbah suke aikin su a iyakokin shigowa Jihar Kano.

Ibn Sina, Hana wannan yabone a lokacin ziyarar bazata daya kai domin duba hanyoyin Shigowa jihar kano,

Haka kuma Babban Kwamandan, yaganewa idanunsa yadda aikin yake gudana tare da kyakkyawan hadinkai tsakanin dukkan jami’an tsaron da aka jibge.

Harun Ibn Sina, Babban ya yi nasiha ga dukkan ma’aikatan da dasu kara dagewa, su kuma sani cewa amana ce babba Allah ya danka ahunnusu, duk motar da yakamata tashigo kano su tabbata an duba lafiyar mutanen dake cikin ta.

Agefe guda babban Kwamanda “ya yabawa Dakarun HISBAH yadda suka ja jirce suke kwana aiki, Basu da abin kare kai, Sai dai addu’a da ambaton Allah, Ya kara Jan kunnen su dasu kula da Amana.

Babban Kwamandan, ya duba iyakokin kano a Tsanyawa da Gwarzo da Kareye da Rogo da Zaria Road, Wacce itace hanya mafi girma.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *