Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Bayan tsawon lokaci a cikin harkokin wasan kwallon kafa daga dan wasa zuwa shugaba a unguwa da jihar har zuwa matakin wakili a hukumar wasan kwallon kafa ta kasa ajin matasa Kabiru Falalu yayi katarin zama mataimakin maga takarda a hukumar wasan kwallon kafa ta jihar katsina,

Dan asalin garin funtua an haifeshi a shekara ta 1968 yayi karatu da dama inda ya sami shedar diploma a mulki da gudanarwa, ya rike mukamai a kungiyoyi da dama da suka hadar da Bank of the North da sauransu,

A wata takarda da hukumar ta fitar karkashin jagoranci Alhaji Aminu Balele kurfi.tace an zabi Kabiru Falalu ne bisa kwarewa da chanchanta a harkokin wasan kwallon kafa kuma aikin nasa ya fara aiki nan take.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *