Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano Shaikh Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina ya bayyana yadda Son Manzon Allah yake tare da yin Tir da Allah wadai ga masu fadin maganganu marassa dadi akan Shugaba Annabi S.A.W

Shaikh Ibn Sina, yace Hukumar Hukumar Hisbah za ta dauka akan masu katobarar zance akan Annabi S.A.W domin magance faruwar haka a nan gaba.

Babban Kwamandan Hisbah na Jihar Kano
Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *