Ministan aikin gona da albarkatun kasa,Alhaji Sabo Nanono, yace ba daidai bane a arika sayar da shinkafa buhu daya naira dubu 17, ba, mai makon a rka sayar da ita akan kudi naira dubu 13.
Ministan yace bai kamata mutane musamman dake jihar Kano su rika cewa saian bude iyakaokin kasar nan.
Sabo Nanono, ya firta hakane a lokacin daya je bude wani kamfaninsarrafa shinkafa a Jihar Kano.