
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya karbi kayan abinci har tirela 120 daga hanun Ministar Walwala da Jinakai ta Kasa Hajiya Sadiya Umar Faruk, a ranar Lahadi.
Tace kayan an bayar dasune domin tallafawa jama’a marassa karfi domin rage musu radadin zaman gida sabo da cutar Covid-19