Gwamnatin Kano ta sauke Muhammad Sanusi na biyu daga kan kujerarsa ta sarautar Kano tare da maye gurbinsa da Aminu Ado Bayero.

Wani bincike ya nuna yadda wasu ma’aikatan Kedco na bogi suke karbar kudade a wajen mazauna unguwar Dorayi gidan Dakali.

Wani magidanci da iyalansa sun rasa rayukansu lokacin da suka dawo daga duba marar lafiya.
Duniya Tumbin Giwa @Express Radio tare y Abubakar Sale Yakub, karfe 9:00 pm mai mai ci 7:30 am.