
*Gwamnatin Kano ta musanta rahotannin cewa za a sake bude makarantu a ranar 14 ga Watan June.
*Mutane 40 ciki harda wani Dattijome shekaru 100 suka shiga addanin Islama a Jihar Kano.
* Wasu matasa biyu Yan kimanin shekaru sun rasa rayukansu a wajen wankan ruwa.
*An caf ke wani direban adaidaita sahu da yake sanya kayan ‘Yan Vigilante a nan kano.
*Duniya Tumbin Giwa@Express Radio 90.3 fm, tare da Abubakar Sale Yakub, karfe 9:00 na dare maimaici 7:30 na safe.