Daga-Nura Aliyu Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin rufe makarantun da masu zaman kansu dake dake jihar na, dan kaucewa barkewar cutar covid19.