Shugaban Ma’aikatan Fadar shugaban Najeriya Abba Kyari ya kamu da cutar coronavirus.

Gwamnatin Kano ta baiwa makatanta hutu tare da hana manyan motocin safa shiga jihar.

Wani Dankali daya kwashe tsahon shekaru uku a kasa ya gagari maishi sai da kartin matasa suka taru.
