
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, yace daga yanzu tilas ‘Yan adaidaita sahu su dauki fasinja guda daya
Su kuwa jagororin kungiyoyin ‘Yan adaidaita sahun sun roki gwamnati data sassauta musu su dauki mutum biyu

Wani Saurayi daya fahimci sahibarsa zata kubuce masa , ya gwammace mota tabi ta kansa
Duniya Tumbin Giwa@Express Radio 90.3 fm, tare da Abubakar Sale Yakub, karfe 9:00 na dare mai mai ci 7:30 na safe