Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar gwamnatinsa zata samar da kwararrun likita a dukkanin kananan hukumomi 44 dake jahar, da nufin inganta harkar lafiya.

Gwamna ya bayyana hakan yayinda taron ma’aikatan lafiya matakin farko na shekarar 2020 da ya gudana ajiya Talata.

Ya kuma ce akokarin gwamnati me ci na cigaba da inganta harkokin lafiya, gwamnatin ta fara da harkokin lafiya matakin farko, da biyan ma’aikatan albashinsu, kar kashin ma’aikatar kananan hukumomi ta jahar, da Hukumar bunkasa harkokin lafiya, wanda ya kara da cewa nan da watan Mayun me kamawa zasu kamala duk kanin tsare tsaren.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *