Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

,

Kwamitin riko na jamiyyar APC na kasa ya nada gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda zai jagoranci gangamin yakin neman zaben gwamnan jihar Edo

A jawabin daya fitar mataimakin kakakin jamiyyar APC na kasa Yekini Nabena a Abuja ranar Alhamis ya tabbatar da nadin gwamnan jihar kanon a matsayin wanda zai jagoranci gangamin,

Inda ya kara da bayyana sauran yan kwamitin gangamin da suka hadar da Gwamnan jihar Imo Hope Uzodinma wanda zai aiki matsayin mataimakin Shugaba sai Abbas Braimoh matsayin magatakardan, a ranar 6 ga watan yuli ne shugaban rikon jamiyyar na kasa gwamna Mai Mala Buni zai kaddamar da kwamitin mai mutane 49 a sakatariyar jamiyyar dake Abuja.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *