Mai magana da yawun Shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ya ce gawar marigayi Abba Kyari ta isa birnin Abuja.
Garba Shehu ya ce za a yi jana’izar ne a cikin sirri bisa sharuddan hukumar NCDC mai yaki da yaduwar cutuka a Najeriya da kuma Ma’aikatar Lafiya.
“Saboda haka babu taron jana’iza. Ana bukatar ‘yan uwa da abokan arziiki da kuma sauran jama’a su yi masa addua’a,” in ji Garba Shehu.
Contact Information
114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano
We Are Available 24/ 7. Call Now.
- 22 September, 2023
Share: