Akalla ‘Yan Najeriya miliyan 20 ne suke fama da larurar ciwon koda a fadin kasar nan
Gwamnan Kano Adullahi Ganduje, yace da sake an baiwa mai kaza kai, ace mutum ya zauna da matar tsahon shekaru rana daya yace ya sake ta, babu fansho babu garatuti
Gine magudanan ruwa da akai a unguwar Gadon kaya, ya sanya mazauna unguwar sun ficewa daga gidajensu
Jami’an KAROTA dauke da makamai sun farfasa motocin jama’a tare da cire musu lamba a hanyar Asibitin Nasarawa a nan Kano
Duniya Tumbin Giwa@Express Radio 90.3 fm tare da Abubakar Sale Yakub karfe 9:00 na dare mai mai ci 7:30 na safe