Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya baiwa gwamnoni damar bude kasuwanni da guraren ibada a jahohinsu.
An roki Shugaba Buhari daya yiwa Allah ya tallafawa ‘Yan kasuwa dake Jihar Kano da jari ko rancene domin su farfado da kasuwancin su
Dakarun Hisbah na Jihar Kano sun kama wasu ‘Yan mata da Zawarawa dake yawon ta zubar .
Kotunan tafi da gidanka ta hukunta mutanen da suka karya dokar zaman gida a Kano.
Duniya Tumbin Giwa@Express radio 90.3 fm, tare Abubakar Sale Yakub, karfe 9:00 na dare maimaici 7:30 safe.