Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Cikin shirin Duniya Tumbin Giwa na Express radio zaku saurari wadan nan rahotannin

Gwamnatin Najeriya ta janye aniyarta na ciwo bashin dala biliyan 22.7 sakamon halin tsaka mai wuya da tattalin arzikin kasashen duniya ya shiga

Wata babbar kotun jahar Kano ta dakatar da karamar hukumar Warawa daga rarraba gonakin Jama’a har sai abin da hali ya yi

Daga rabon fada wasu fusatattun matasa suka ragargaje hancin wani saurayi

Coranavirus ta hana wasannin guje guje da tsalle-tsalle na Najeriya

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *