Wasu daga cikin ‘yan kasuwa sun koka kan rashin basu damar bude guraren sana’arsu.
Da alama wani Dagaci zai amsa tambayoyi sa’ilin da akai kwana da Shinkafar da gwamnatin Kano ta bayar a raba a mazabar Tukuntawa a karamar hukumar birni.
Wata mata data ci zarafin Jami’an Tsaro lokacin da suke bakin aikinsu zata gudanar da aikin al’umma a gidan kurkuku
1 Comment