Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnatin jihar kano karkashin jahoraci Dr Abdullahi Umar Ganduje ta kaddamar da dakarun covid 19 wadanda zasu dinga sanya ido dan ganin alummar jihar sunbi tare da kiyaye dokokin kare cutar korona cutar da ta addabi duniya,

Dayake jawabi a yammacin lahadi a fadar gwamnatin jihar kano gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja hankalin dakaru dasu yi aiki tukuru dan ganin sun tabbatar da dokar dan taimakawa alummar kano wajen yaki da wannan annoba,kana yace duk wanda aka samu da karya dokokin to zai gurfana a gaban kuliya,

Gwamna Ganduje ya kara da cewa gwamnatin jihar kano zata samar da kotun tafi da gidanka da hukunta masu kunnen kashi nan take, inda yace kotun zata taimakawa rundunar wajen samun nasarar aikin datasa a gaba,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *