Daga =Tijjani Ahmad Banyo
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea bataji da di ba, a hannun kungiyar kwallon kafar Tottenham a gasar cin kofin Premier na kasar Ingila, duk kuwa da cewa Kungiyar ta Chelsea ta sanya kwallo 2 da 1.
Wasan dai shine na mako na 27, da aka bugashi a filin wasa na Stamford bridge, inda Chelsea ta baiwa Tottenham ta zarar maki 4.
