Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Wasanni

Lemmy.Adede Ya Zama Gwarzo Mai Horarwa A Gasar Ahlan ta Rijiyar Zaki

Matashin mai horar da wasan kwallon kafa da ya ja kungiyar Ramcy dake gidan sarki a birnin kano Bashir Isyaku Yakasai wanda akafi sani da

Wasanni

Kwantiragi: Arsenal ta kammala cinikin wanda ya lashe gasar Premier sau hudu

Arsenal sun kammala siyan dan wasan kasar Ukraine, Oleksandr Zinchenko daga gasar Premier, Manchester City. Dan wasan wanda ya koma Arewacin Landan akan kudi fam

Wasanni

Na shiga Harkar Kwallon Kafa Da Nufin Bunkasa Cigaban Matasa – Muhammad Bello Shugaba SBS

Shugaban cibiyar koyar da wasan kwallon kafa na Shugaba Business Solutin (SBS) dake jihar Lagos yasha alwashin bunkasa cigaban wasan kwallon kafa tsakanin matasa dake

Wasanni

Hassan Gaddar Zai Dauki Nauyin Kungiyar Kwallon Kafa ta Pop Cola

Shugaban kamfanin Gadco Nigeria Limited Hassan Gaddar ya sha alwashi daukar nauyin wata kungiya mai suna Pop Cola dake Brigade a Karamar Hukumar Nasarawa bayan

Wasanni

Kungiyoyin Kwallon Kafa a Karamar Hukumar Nasarawa sun Yaba da Kokarin Kamfanin Pop Cola

Shugabannin Hukumar wasan kwallon kafa da kungiyoyi na Karamar Hukumar Nasarawa dake birnin kano sun yaba da kokarin Kamfanin lemo.na Pop Cola bisa daukar nauyin

Wasanni

Cinkin yan wasa na kankama a kungiyar tsoffin yan wasa na All Stars na jihar kano

A yayin da aka bude kasuwar musayar tsoffin yan wasa tsakanin bangarorin dake jagorancin yan wasa na kano all stars gabanin tinkarar zagaye na biyu

Wasanni

Daga karshe Gabriel Jesus na Man City ya zabi kulob da zai shiga

Daga karshe dan wasan gaban Manchester City Gabriel Jesus ya zabi inda yake so tsakanin Arsenal da Tottenham. Kungiyoyin biyu na arewacin London sun yi

Wasanni

Halifa Gsida Ya Karya Kashin Bayan Fancy Bullet a Wasan Karshe Na Lola Cup

Kwallon da Dan Wasan Gaba na Gaida United ( A A. Zaura Babes )Halifa Umar Gaida ya sanya mintina 14 da fara wasan karshe na

Wasanni

Mahuta Academy Ta Lashe Kofin Zakari Gaida Ramadan

Bayan shafe wata guda cur ana fafatawa tsakanin kungiyoyi 16 dake fadin jihar kano a wani kasaitaccen wasan azumi da fitaccen mai harkokin wasan kwallon

Wasanni

Zamu Cigaba da Kokari Domin Kare Martabar Kungiyarmu ta Clever Warriors – Dr Najib

Shugaban kungiyar Clever Warriors Dr Najib Sabo Kurawa yace sannu a hankali kungiyarsa ta Clever Warriors na sauya salon yadda take buga wasa da abokan