Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
TSARO

Yan Bindiga Sun Sake yin barna tare da kashe Mutum 13 Da tarwatsa Kauyuka 3 A Zamfara

Akalla mutane 13 ne aka kashe yayin da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu a hare-haren da suka kai tsakanin daren Litinin zuwa safiyar

TSARO

Mayaƙan ISWAP Da Iyalansu Fiye Da 100 Sun Yi Saranda -Dakarun Sojojin Najeriya

Dakarun ƙungiyar Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun miƙa wuya ga sojojin Najeriya, a cewar rundunar sojan ƙasar. Wata sanarwa

TSARO

An bankado kungiyoyin dake daukar nauyin yan ta’adda a kasar nan

Hukumar tattara bayanan sirri kan kudade ta bankado masu daukar nauyin masu ta’addanci kimanin 96 da masu alaka da kamfanonin hada-hadar kudi 424. Ministan yada

TSARO

Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban ASUU, Mr Abdurrahman Adamu.

A cewar bayanai da aka tattaro, an sace mutane shida yayin harin da aka kai a gidan shugaban ASUU na Damba Quaters, a wajen Gusau,

TSARO

Gwamnatin Kaduna zata gabatar da rahotan yanayin tsaro a yau Talata

  Ma’aikatar tsaro da harkokin cikin gidan ta jihar Kaduna, a ranar talata 1 ga Watan Fabrairu, zata gabatar da rahotan tsaro na 2021 ga

TSARO

Sokoto: Mutane 37 aka kama bisa zargin yin garkuwa da mutane a jihar

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Sokoto, a ranar Litinin, ta ce ta kama mutane akalla 37 da ake zargi da laifin fashi da makami a

TSARO

Ku Taimakawa sojoji da Rahotanni, Rundunar Soji ga Kafofin yada Labarai

Daraktan yada labarai na hukumar tsaro ta kasa, Manjo Janar Jimmy Akpor, ya yi kira ga kafafen yada labarai da su taimaka wajen Bai wa

TSARO

Shugaba Buhari: ‘Yansandan Jihoshi Ba Shi Zai Haifar Da Da Mai Ido Ba, Gwamnoni ka’iya cimma burinsu na siyasa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi amannar cewa tsarin ‘yansandan jihoshi ba shi zai haifar da da mai ido ba ga kasarnan. Shugaban kasar ya sanar

TSARO

An bai wa Najeriya lasisin amfani da jiragen yaki mafiya, ‘Yan Bindiga kowa yayi takansa – Inji Ministan Shari’a Malami

  Labarai mai dadin ji garemu ‘yan Nigeria, Mai girma Ministan shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin tarayyar Nigeria Barr. Abubakar Malami, SAN ranar talata 4-1-2022

TSARO

Rundunar Yan sandan Adamawa Ta Karyata Rahoton Kai Hari Mahaifar Boss Mustapha

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, a ranar Litinin, ta musanta rahoton da ke cewa mayakan Boko Haram da ‘yan bindiga sun kai hari a mahaifar