Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Siyasa

Magoya bayan Malam Shekarau na Karamar Hukumar Gwale Sun Goyi Bayan Ficewa Daga APC

Wani gagarumin taro da mabiya darikar shekariyya na karamar hukumar Gwale suka gabatar dan neman mafita ga shugaban darikar Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim

Siyasa

Tsohon Janar Zai Tsaya Takarar Kujerar Dan Majalisar Wakilai Ta Zango da Jaba jihar Kaduna

    Janar Katunku Gora (mai ritaya) a hukumance ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zango/Jaba a karkashin

Siyasa

INEC ta bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Ondo

  Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana Mista Mayokun Lawson-Alade a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a

Siyasa

Najeriya Ba Za Ta Wargaje Ba Sakamakon Zaben 2023 – Inji Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce Najeriya ba za ta wargaje ba sakamakon zaben 2023. Jonathan ya bayyana haka ne a taron kungiyar raya

Siyasa

Fadar Shugaban Kasa tace Buhari zai sanya hannu kan dokar zabe 

Fadar shugaban kasa ta ba da tabbacin cewa nan da sa’o’i kadan shugaban kasa Muhammadu Buhari zai rattaba hannu a kan kudirin gyaran dokar zabe

Siyasa

Shugabancin APC Kano: Muna Neman Afuwar Wanda Duk Muka Batawa – Abdullahi Abbas

Abdullahi Abbas ya bayyana hakan ne a yau Lahadi, yayin taron nuna godiya ga ‘yan Jami’iyyar da aka gudanar a dakin taro na Coronation dake

Siyasa

Kamar yadda a fagen Addini na yadda da Malam Jafar da Dahiru Bauchi haka a siyasa na yarda da Sanata Kwankwaso – inji Alh Laminu Niger

Duk Lokacin da aka rasa mutanen kirki a duniya babu shakkah tashin alqiyama yazo, domin babu sauran abun da ya rage. A tautaunawar Alhaji Laminu

Siyasa

PDP Ta Tsawaita Wa’adin Kwamitocin Riko Na Jihar Legas Da Arewa Maso Yamma

A ranar Juma’a ne kwamitin ayyuka na jam’iyyar PDP ya amince da tsawaita wa’adin kwamitin riko na shiyyar Arewa maso Yamma da kuma kwamitin riko

Siyasa

Mahukunta Sun Amince da cewa Musa Ya Zama Shugaban Jam’iyyar APC

A yayin da jam’iyyar APC ke shirin gudanar da babban taronta a wannan watan, masu ruwa da tsaki a fadin kasar nan sun yi watsi

Siyasa

Zaa fidda sabon shugabancin APC a jihar Kano

Da alamun rikicin jammiyyar APC na tasgin Gwamnan jihar Kano dana Sanata Malam Ibrahim Shekarau da ake fama dashi zai kawo karashe a litinin din