Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
RAHOTO

Takarar Shugaban Kasa A 2023: Jerin Manyan Jigajigan Jamiyyar APC 4 Da Ake Saran Shugaba Buhari Zai Amince A Matsayin Magajinsa

‘Yan Najeriya za su zabi sabon Shugaban kasa nan da watanni 11. A yayin da ake kara zafafa fafatawa a zaben shugaban kasa mai ci

RAHOTO

Bayan mamayar Rasha ga Ukraine, Koriya ta harba makami mai linzami akalla guda daya, a matsayin gwaji

Hafsan hafsoshin sojojin Koriya ta Kudu sun sanar da cewa, Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami da ke gabashin gabar tekun Koriya a

RAHOTO

Bayani Sanya Hannu Kan Kudirin Dokar Zabe Da Aka Yiwa Gyara Da Shugaba Buhari Ya Yi

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu akan kudirin dokar zabe da aka yiwa gyara kuma ya zama doka. Shugaban Kasar ya sanya hannu akan

RAHOTO

An samu barkewar gobara a hedikwatar ma’aikatar kudi da ke Abuja

An samu barkewar gobara a hedikwatar ma’aikatar kudi da ke Abuja da safiyar Laraba. Babu labarin Cikakkun abubuwan da suka faru a yayin gobarar har

RAHOTO

Kungiyar Daliban Najeriya Sun Baiwa Gwamnatin Tarayya wa’adin Mako 1 kan yajin aikin ASUU

Kungiyar daliban Najeriya NANS, ta bayar da wa’adin mako guda ga gwamnatin tarayya, da ta warware rashin jituwar da ke tsakaninta da kungiyar malaman jami’o’i,

RAHOTO

Binciken Majalisar Tarayya: FCT Tana Asarar Naira 800bn A Duk Shekara Dalilin Haramtattun Ayyukan Masu Gina Gidaje 

Kwamitin wucin gadi na Majalisar Wakilai da ke binciken ayyukan masu sana’ar sayar da gidaje a babban birnin tarayya, ya yi Allah-wadai da haramtattun ayyukan

RAHOTO

Yadda Yan Kungiyar Asiri Suka Kashe Mutum Bakwai Lokacin Wani Hari a Jihar Imo

Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun kashe mutane bakwai lokacin wani hari a kauyen Mmaashu a yankin karamar hukumar Ohaji ta jihar

RAHOTO

Wadansu da ake zaton yan bindiga ne Sun Yi awon gaba Da Wasu Mutane A Gidan Shugaban Kungiyar ASUU

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu mutane a gidan shugaban kungiyar malaman jami’o’i ASUU na jami’ar

RAHOTO

Fulani Sunce Basu da Wurin Zuwa Daya Wuce Inda Suke, Bayan Tsauraren Dokokin Gwamnati

Fulani sun yi shekaru da dama a Najeriya; sun zama wani yanki na kasar kuma sun rike manyan mukamai. Sana’ar da Fulani suka yi amfani

RAHOTO

Asirin wani kasurgumin lauyan boge ya cika a jihar Zamfara.

Rundunar ‘yan sandan ta kasa ta kama wani mutum da ake zargi lauyan bogi ne, daya dade yana wakiltar jama’a a kotu a jihar Zamfara.