Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Labarai Labaran Express Labaran jaha Labaran kasa Uncategorized

Cultivating youngster’s creative, mindset, foretells a promising future, says Hon. Sha’a ban Sharada.

The member representing Kano municipal in the federal House of Representatives, Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada says entrepreneurship potential should be identified, and nurtured in secondary

Labaran Express

Mun kafa kungiyar da zatai mana aikin da zamuci zabe-Murtala Sule Garo

Tsohon kwamishinan kananan hukumomin kuma Dan takarar mataimakin Gwamnan Kano a Jam’iyyar APC Hon. Murtala Sule Garo ya kaddamar da Shugabanin kungiyar Gawuna Garo promotion

Labaran Express

Rushewar gini-Wani Dalibin sakandire ya rasa ransa a kano sakamakon ginin makarantarsu daya fado masa

Wani dalibi Mai Suna mustapha salisu ya rasa ransa a safiyar wanan Rana biya bayan ginin wasu ajujuwa da ba’a kammalaba da suka rifto akansa

Labaran Express

Za’a fara kama duk mashin din da baida rijista a Najeriya-Road Safety

Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, FRSC, ta umarci kwamandojin sassan 37 na faɗin ƙasar nan da su kama duk wani babur mai kafa biyu da

Labaran Express

Yayin da ya rage sa’oi a rufe rijistar zabe alumma sun cika ofisoshin hukumar

Yayin da ya rage sa’oi kadan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta rufe rijistar zabe, yanzu haka dubban alumma sunyi dafifi a

Labaran Express

Abi a hankali akan tsige buhari- Kwankwaso

Ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ja hankalin wasu daga cikin ‘yan majalisa kan su bi

Labaran Express

Sabuwar Shekara: Dala miliyan 6.5 aka kashe wajan dinka rigar da aka sauyawa Ka’aba.

An sauyawa dakin Kaaba sabuwar riga wato Kiswah, da aka kashe dala miliyan 6.5 wajen ɗinkata a safiyar wannan Asabar din. An soma aikin sauya

Labaran Express

Kano: Ba wani hari da aka kai Zone 1- Ambursa

Jami’in hulda da jama’a na Mataimakin Sufeto Janar na shiyyar ‘yan sanda Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abubakar Zayyanu Ambursa, ta yi watsi da

Labaran Express

Kotu ta yankewa abdulmalik mahd tanko da Hashim isiyaku hukuncin kisa ta hanyar rataya

Kotu ta yankewa abdulmalik mahd tanko da Hashim isiyaku hukuncin kisa ta hanyar rataya.  

Labaran Express

Kotu ta bayar da belin dakataccen akanta janar Ahmad Idris

A yau ne Wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a birnin tarayya Abuja ta bada belin dakataccen akanta kaneral na gwamnatin tarayya Ahmad Idris