
Gwamnatin Burtaniya ta dauki wani mataki da zai kawo karshen bazuwar cutar coronavirus a kasar.
Priministan Kasar Boris Johnson, ya karanta sanarwa, tare da umartar Yan Burtaniya dasu zauna a gida kaga su fito wanda hakan zai rage yada covid-19.
114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano