Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Gidan da aka sacewa mita a Jihar Kano

Wani magidanci da aka sacewa mita cikin Birnin Kano yace barayin da Rana suka zo,inda suma tumbuke mitar wutar lokacin da jama’a suke gidajensu.

Yace “ko a Yan kwanakin baya sai da aka daukewa makocinsa, inda yace “abin dake daure masa kai shine yadda barayin suke iya sayar da wannan mita Al’hali an hadata da na’urar kamfuta tare da internet .

Yana maicewa “matukar babu hadin baki to kamata yayi ace kamfanonin da abin ya shafa su bincika domin daukar mataki.

Sai dai Rahotanni na nuni da cewa tun lokacin da aka ce kudin mitar yakai dubu 40, barayin suka dauki gabarar sace ta gidajen jama’a, musamman wadanda suka kafeta a wajen Kofar gidan.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *