
Jamiyyar APC mai mulki tayi watsi da rahoton dake cewa ta kirawo taron kwamitin zartarwa na kasa.
A cikin wata sanarwa mai dauke dasa hanun maibaiwa APC shawara kan harkoki shari’a Babatunde Ogala da Sakataren yada labarai Lanre Issa-Onilu da Sakataren APC na kasa Waziri Bulama, ” sun nunar da cewa an danganta katin gayyatar ga Victor Giadom.