A Karon farko shugaban kasar Brazil Jair Bolsenaro ya sanya takunkumi abakinsa duk da kin amincewa da yayi da wanzuwar cutar civid 19,
Tun da fari shugaban yaki ya amince da yadda duniya ta dauki cutar corona da mahimmanci inda Bolsenaron yake cewa “yar’murace kawai” inda yaki daukar duk wani irin mataki da kasashen duniya ke sawa alummarsu saboda dakile cutar da suka hadar da dokar kulle, sanya takunkumi, bada tazara da sauran abubuwa da dama na kare cutar,
Kawo izanzu Bolsenaro ya amince anyi masa gwajin cutar covid bayan da yan jaridu suka matsa masa da cewa yana nuna alamun cutar abinda ya tilasta masa gwajin,
Shugaban ya bayyana gaban magoya bayansa sanye da takunkumi inda ya gaisa dasu
Tun