Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnan jihar Borno Baba Gana Umara Zulum Ya jagoranci Janaiza da binne manoma 43 da ake zaton yan kungiyar Boko Haram sun yiwa yankan rago a garin Zabarmari dake karmar hukumar Mafa ta jihar Borno dake arewacin Najeriya,

Manoman dake gonakin su domin gudanar da aikin gona dan Samun abin biyan bukata sun gami da wannan iftilai bayan da mayakan ke zarginsu da laifi kai munafincinsu ga hukumomin tsaro kamar yadda wani mazaunin garin daya bukaci a sakaya sunan sa ya bayyanawa BBC inda yace mutane 60 ne a gonakin inda aka kawo gawar mutane 43 yayin sauran mutanen sukayi batan dabo,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *