An tabbatar da Joe Biden a matsayin dan takarar shugabancin kasar Amurka karkashin tutar Jamiyyar Dimokrat a hukumance,
Matakin da yazo a rana ta biyu na Babban taron taron da aka gudanar ta hanyar Internet na babbar jamiyyar adawa,
An gabatar da Biden ta hanyar jawaban da aka nada a bidiyo daga Jihohin dake fadin kasar,