Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Sojojin Kasar Mali sun bada umarnin rufe iyakokin kasar tare da sanya dokar hana fitar dare a fadin kasar,

A wata sanarwa da mataimakin rundunar sojan sama na kasar ya fitar a safiyarnan yace babu wata rana da akasa dan bude iyakokin, sai randa komai ya dai daita,

Kana ya mika goron gayyata ga kungiyoyin Hamayya kasar wadanda sukai ta kiraye kirayen samun sauyi domin tattaunawa dasu kan sabon zabe,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *