Ma’aikatar ta jihar Kano ta tabbatar da samun karin mutum daya da ke dauke da cutar korona.
Hukumar wadda ta wallafa bayanin a shafinta na Twitter ta ce har yanzu mutum 3 suka kamu da cutar a jihar.
A saboda haka hukumar ta yi kira da a yi watsi da duk wani bayani da ya nuna cewa masu dauke da cutar sun fi 3 a jihar.
A makon jiya ne dai aka fara samun mai dauke da cutar na farko a jihar wanda aka ce ya bar birnin Abuja zuwa Kano.
Contact Information
114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano
We Are Available 24/ 7. Call Now.
- 27 September, 2023
Share: