Daga-Nazefi Dukawa

Jami’an Hisbah na Karamar Hukumar Dawakin kudu sun kama wata mata da ake zargin Bokanya ce wadda ta turawa wata matar aure aljani wanda ya hanata hai huwa.
Matar mai suna Hajara Adamu “tace mahaifiyar matar ce ta buakci tayiwa yar tata magani.”
Kwamandan Hisbah na karamar hukumar Dawakin Kudu, yace zuwa yanzu matar ta zubar da kayan kulun botonta ta kuma rungumi gwadaben gaskiya.
yayin da mijin matar yace ” sun je gurin wani malami wanda yayiwa matar ruqiyya amma aljanin yace turoshi akai sai dai yaki fadar wanda ya turoshi a farko sai da
ga karshe ya ambata”.