A ranar lahadi ne aka shirya gudanar da adduar fidau tsohon Gwamnan daya rasu makon daya gabata inda aka hana mataimakin gwamnan Rauf Olaniyan shiga,
Tunda fari iyalan marigayin sun bukaci wanda ba iyalinsa ba suyi hakuri su kalli yadda za a gudanar da adduar a kafafe sadarwa da suka hadar da zoom,youtube da facebook