Daga Zaharadden A. Bichi
Mai martaba Sarkin Bichi Alh Nasiru Ado Bayaro, ya bayyana hakan a zaman fadarsa na ranar Juma’a.
Sarkin ya bukaci Hakimai da Dagatai da Masu Unguwanni dasu gaggauta sanar da Jami’an lafiya dukkan rahoton dasuka samu
Ya kuma bukaci al’umma da Malamai dasu yawaita addu’o’in neman tsarin Allah subahanahu wata’ala
Yakara dacewar “mutane suyi azumi na kwana 2 dan neman daukin Allah madau kakin Sarki”.