A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Amitah Bachchan ya bayyana cewa tuni aka daukeshi shi zuwa asibiti kuma tuni ‘yan uwansa da iyalansa da ma’aikatansa suka yi gwajin cutar.
Kana yayi kira ga waɗanda suka yi mu’amula da shi kwanaki 10 da suka gabatar da Kansu su wajen yin gwajin cutar.
Amitabh Bachchan ya shahara sosai a wasan fim ɗin Bollywood, kuma ya yi fina-finai da dama da suka ratsa zukatan masu kallo.kamar sholay, trishul da sauransu.