Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Fitaccen Jarumi fina finan kasar indiya Amitah Bachan ya fita daga asibitin da yake kwance da kulawa dashi bayan ya kamu da cutar corona,

An sallami jarumin bayan da asibitin suka tabbatar da ya warke daga cutar a makwanni uku da suka gabata Amitah ya bayyana a shafinsa na Tweets cewa ya harbu da cutar abin da yayi saurin garzayawa asibiti,

A ranar lahadi ne yace yabar asibiti bayan ya warke daga cutar,inda ya godewa masoyansa bisa adduoin da sukai masa haka na maaikatan asibitin da yace sunyi rawar gani wajen tabbatar da ya samu lafiya,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *