Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Marigayi Sarkin Rano Tafida Abubakar Ila

A yammacin Asabar Allah Ya yi wa Sarkin rasuwa a asibitin Nasarawa da ke jihar Kano.
Alhaji Tafida Abubakar Il ya rasu ne bayan gajeriyar jinya, yana da shekara 74, kamar yadda Kabiru Alhassan Rurum, dan majalisar tarayya mai wakiltar Rano da Bunkure kuma Turakin Rano ne ya tabbatar wa BBC labarin rasuwar.
Mai magana da yawun Masarautar Ranon Wali Ado ya ce Sarkin ya yi jinyar kwana biyar ne, inda aka kai shi asibiti a ranar Juma’a, sai dai ya ce ana bincike kan abin da ya yi ajalin sarkin.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *