Mai shekara ashirin da shida, na daga cikin ‘yan kwallon da maihoras da chesea Frank Lampard ya so ya buga wa kungiyar kwallo tun farkon shekarar nan.
Ajax ta tabbatar cewar ta amince ta sayar da dan kwallon kan fam miliyan 33.3 zai iya kai wa fam miliyan 36.3 da zarar Ziyech ya amince da kunshin yarjejeniya.