Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 758 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 74,132.

Hukumar kididdiga ta ce an sami hauhawar farashin kayan abinci da kashi sha takwas da rabi cikin dari a watan jiya.

Covid-19: Gwamantin jihar Kano ta bayar da umurnin gaggauta rufe makarantun jihar.

Mai magana da yawun kutun koli ya karyata rahoton da ke cewa Alkalin alkalai na Najeriya ya kamu da Coronavirus.

Satar Daliban Katsina: Tsohuwar ministan ilimi, Oby Ezekwesili ta ce Najeriya bata da shugabanni.

Ministan sadarwa, Pantami ya bayar da umurnin rufe layukan wayar da ba a hada su da katin zama dan kasa ba.

Babban Bankin duniya ya amincewa Najeriya wani bashi da ta nema Dala bilyan daya da rabi.

An saki mawaƙa biyu ‘yan Najeriya da aka kama a Uganda kan zargin yaɗa korona.

Kasar Somalia ta yanke hulɗa da Kenya.

An rantsar da Alpha Conde mai shekara 82, a matsayin shugaban Guinea a karo na uku.

PSG ta nuna sha’awarta na daukan Lionel Messi daga Barcelona.

EPL: Wolverhampton ta sami nasara a kan Chelsea da ci 2:1 a wasan jiya.

LaLiga: Real Madrid ta sami nasara a kan Athletic Bilbao 3:1 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *